ha_tq/jhn/18/10.md

180 B

Menene Yesu ya fada wa Bitrus bayan da ya yanke wa Malkus kunne, bawan babban firist?

Yesu ya ce wa Bitrus, ''Mai da takobin ka kubenta. Kada in sha kokon da Uba ya ba ni ne.'?