ha_tq/jhn/17/18.md

128 B

Don menene Yesu ya tsarkaka kansa?

Yesu ya tsarkaka kansa domin waɗanda Uban ya ba shi su iya tsarkaka kansu cikin gaskiya.