ha_tq/jhn/17/15.md

322 B

A takaice, menene Yesu ya ce wa Uban ya yi wa waɗanda Uban ya ba wa Yesu?

Yesu ya ce wa Uban ya sa su cikin sunar Uban domin su zama ɗaya, don ka kiyaye su daga mugu, don ka tsarkaka su a cikin gaskiya, domin su kasance a cikin Yesu da kuma Uban su kuma sami waɗanda Uban ya ba shi su kasance tare da shi inda yake.