ha_tq/jhn/17/06.md

282 B

Ga wanene Yesu ya bayyana sunar Uba?

Yesu ya bayyana sunansa ga mutunen da Uban shi daga duniya.

Yaya ne waɗannan mutanen da Allah ya ba wa Yesu sun amsa maganar Yesu?

Sun karbi maganar Yesu, sun sani kuwa hakika ya fito daga Uban ne, kuma sun gaskata Allah ne ya aiko shi.