ha_tq/jhn/17/03.md

333 B

Menene rai madawwami?

Rai madawwam shi sanin Allah makadaici na gaskiya, da shi kuma wanda ya aiko, Yesu Almasihu.

Yaya ne Yesu ya ɗaukaka Allah a wannan duniya?

Ya yi wannan ta wurin yin aikin da Uban ya ba shi ya yi.

Menene ɗaukakar da Yesu ya na so?

YYa na son ɗaukaka da ya ke da shi da Uban kafin hallitar duniya.