ha_tq/jhn/15/18.md

154 B

Don menene duniya ta ki wadanda suna bin Yesu?

Duniya ta ki wadanda suna bin Yesu saboda su ba na duniya bane, kuma domin Yesu ya zabe su daga duniya.