ha_tq/jhn/15/12.md

120 B

Menene babban kauna da mutum na iya samuwa?

Babu wanda ke da kaunar da tafi haka, wato ya bada ransa domin abokansa.