438 B
438 B
Wanene rassan?
Mu ne rassan.
Menene dole za mu yi domin mu ba da 'ya'ya?
Domin ba da 'ya'ya, dole mu zauna a cikin Yesu.
Menene na faru idan ba ku zauna a cikin Yesu ba?
Duk wanda bai zauna a cikin Yesu ba, za a jefar da shi kamar reshe, ya bushe.
Menene ya kamata mu yi domin duk abin da mun roka a yi mana?
Dole mu zauna a ciki Yesu, maganarsa kuma ta zauna a cikin mu, sai mu roki duk abinda muke so, za a kuwa yi mana.