ha_tq/jhn/15/01.md

291 B

Wanene itacen inabi na hakika?

Yesu ne itacen inabi na hakika.

Wanene manomin inabin?

Uban ne manomin.

Menene Uban na yi wa rassan da suke cikin Almasihu?

Uban na cire duk wani rashe a cikinsa da ba ya bada 'ya'ya, mai bada 'ya'ya kuwa ya kan gyara shi domin ya kara bada 'ya'ya.