ha_tq/jhn/14/30.md

160 B

Menene dalilin da Yesu ya bayar da cewa ba zai yi magana dayawa da almajiran ba?

Dalilin da Yesu ya bayar da wannan shi ne domin mai mulkin duniyan na zuwa.