ha_tq/jhn/14/21.md

166 B

Menene zai faru da duk wanda ke da umarnen Yesu kuma ya na kiyeyawa?

Yesu zai kaunaci wadannan mutanen kuma shi da Ubansa za su bayyana kansu ga wadannan mutanen.