ha_tq/jhn/14/12.md

272 B

Don menene Yesu ya ce almajiran za su iya yin ayyuka fiye da shi?

Yesu ya ce almajiran za su iya yin ayyuka fiye da shi domin zai tafi wurin Uba.

Don menene Yesu zai yi duka abin almajiran sun roka a cikin sunarsa?

Yesu zai yi i shi domin a daukaka Uban cikin Dan.