ha_tq/jhn/14/01.md

316 B

Don menene kada almajiran su damu?

Kada zuciyarsu ta damu domin Yesu zai je ya shirya masu wuri, zai kuma sake dawo ya karbe su zuwa wurinsa domin inda yake kuma u kasance.

Menene na cikin gidan Uban?

Akwai wurin zama dayawa a gidan Uban.

Menene Yesu zai yi wa almajiran?

Yesu zai je ya shirya masu wuri.