ha_tq/jhn/13/36.md

406 B

Siman Bitrus ya fahimci inda Yesu zai tafi a loƙacin da Yesu ya ce masu, "Inda za ni, ba zaka iya zuwa ba."?

A'a, Siman Bitrus bai fahimta ba domin ya tambayi Yesu, "Ubangiji, ina za ka?"

Yaya ne Yesu ya amsa a loƙacin da Siman Bitrus ya ce, " Zan bada raina domin ka."?

Yesu ya amsa ya ce, " Za ka bada ranka domina? Lalle hakika, ina gaya maka, kafin zakara ya yi cara zaka yi musu na sau uku."