ha_tq/jhn/13/34.md

310 B

Menene sabon umarnen da Yesu ya ba wa almajiransa?

Sabon umarnen shi ne su ƙaunaci juna; kamar yadda ya ƙaunace su.

Menene Yesu ya ce zai faru idan almajiransa sun yi biyayya da umarnen ƙaunar juna"

Yesu ya ce ta wurin yin biyayya da waɗannan umarnen, dukka mutane za su san cewa su almajiransa ne.