ha_tq/jhn/13/26.md

399 B

Ta yaya ne Yesu ya amsa a loƙacin da almajiri wanda Yesu na ƙauna ya tambayae shi wanda zai ba da shi?

Yesu ya amsa, "Shine wanda zan tsoma gutsuren gurasa in ba shi." Sannan bayan ya tsoma gurasar, sai ya ba Yahuza Dan Siman Iskariyoti.

Menene ya faru da Yahuza kuma menene ya yi bayan Yesu ya mika masa gurasan?

Bayan Yahuza ya karbi gurasar, Shaidan ya shige shi sai ya fita nan da nan.