ha_tq/jhn/13/23.md

179 B

A lokacin da Yesu ya ce wa almajiransa cewa day daga cikinsu zai bashe shi, menene Siman Bitrus ya yi?

Siman Bitrus ya ce wa almajirin, "ka fada mana ko akan wa ya ke magana."