ha_tq/jhn/13/19.md

352 B

Don menene Yesu ya ce wa almajiransa, "Ba dukanku ne ku na da tsabta ba" kuma "Shi Wanda ya ci gurasata, ya tayar mani".?

Yesu ya fada masu wannan yanzu tun kafin haka ta faru domin sa'adda ta faru, su gaskata Ni ne.

Wanene za ku karba idan kun karba Yesu?

Idan kun karbi Yesu, za ku karba duk wanda ya aiko kuma za ku karbi wanda ya aiko Yesu.