ha_tq/jhn/13/12.md

141 B

Don menene Yesu ya wanke kafafun almajiransa?

Yesu ya wanke wa almajiransa kafafu domin ya ya basu misali, saboda su yi yadda ya yi masu.