ha_tq/jhn/13/06.md

126 B

Menene Yesu ya ce a lokacin da Bitrus ya i a wanke mashi kafansa?

Yesu ya ce, "In ban wanke maka ba, ba ka da rabo da ni".