ha_tq/jhn/13/03.md

403 B

Ina ne Yesu ya fito kuma ina ne zai tafi?

Yesu ya zo daga wurin Allah, kuma zai koma wurin Allah.

Menene Uban ya ba wa Yesu?

Uba ya bada komai a hannun Yesu.

Menene Yesu ya yi sa'ad da ya tashi daga cin abinci?

Ya tube tufafinsa, ya dauki tawul ya lullube kansa da shi. Sa'an nan ya zuba ruwa a bangaji, ya fara wanke kafafun almajiran, ya shafe su da tawul din da ya lullube jikinsa da shi.