ha_tq/jhn/13/01.md

179 B

Ta yaya ne Yesu ya na kaunar nasa?

Ya kaunace su har karshe.

Menene Ibilis ya yi wa Yahuza Iskariyoti?

Iblis ya rigaya ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti, ya bashe da Yesu.