ha_tq/jhn/12/44.md

225 B

Menene maganar da Yesu ya yi game da kansa da kuma Ubansa?

Yesu ya ce, "Wanda ya gaskata ni, ba ni yake gaskatawa kadai ba, amma kuma yana gaskata wanda ya aiko ni, kuma wanda ke gani na, yana ganin shi wanda ya aiko ni."