ha_tq/jhn/12/41.md

336 B

Don menene Ishaya ya faɗa waɗannan abubuwa?

Ishaya ya faɗi waɗannan abubuwa ne domin ya hangi ɗaukakar Yesu.

Don menene shugabanin da sun gaskanta da Yesu ba su shaida shi ba?

Ba za su shaida shi domin suna tsoron Farisawa domin kada a ƙore su daga majami'a. Suna son yaɓo daga mutane fiye da yaɓon dake zuwa daga Allah.