ha_tq/jhn/12/39.md

256 B

Don menene mutanen basu iya gaskanta da Yesu ba?

Basu iya gaskanta ba saboda yadda Ishaya ya ce, "ya makantar da su, ya kuma taurare zuciyarsu, saboda kada su gani da idanunsu, su kuma sami fahimta da zuciyarsu, kuma za su juyo wurina in warkar da su."