ha_tq/jhn/12/37.md

193 B

Don menene mutanen basu gaskanta da Yesu ba?

Ba su gaskata ba saboda maganar annabi Ishaya ta cika, wadda ya ce, " Ubangiji, wa ya gaskata rahoton mu? Ga wa kuma hannun Ubangiji ya bayyana?