ha_tq/jhn/12/34.md

350 B

Sa'ad da taron suka ce, Yaya za ka ce, 'za'a daga dan mutum'? Wanene wannan dan mutum?", Yesu ya amsa su?

A'a, bai amsa tambayoyin kai tsaye ba.

Menene Yesu ya faɗa game da haske?

Yesu ya ce, "Nan da loƙaci kadan za ku kasance da haske, ku yi tafiya tun kuna da haske ... "Ku gaskata ga haske tun yana tare da ku domin ku zama yayan haske".