ha_tq/jhn/12/32.md

167 B

Don menene Yesu ya ce, "Ni kuma, idan an daga ni daga duniya, zan jawo dukan mutane zuwa gare ni."?

Yesu ya faɗi wannan ne domin ya nuna irin mutuwar da za ya yi.