ha_tq/jhn/12/30.md

251 B

Menene Yesu ya ce shi ne dalilin murya daga sama?

Yesu ya ce, "wannnan murya ta zo ba saboda ni ba, amma domin ku (Yahudawa)."

Menene Yesu ya ce zai faru yanzu?

Yesu ya ce, "Yanzu za'a shar'anta duniya. Yanzu za'a kori mai mulkin duniyan nan."