305 B
305 B
Menene Yesu ya ce zai faru da wanda ya ƙaunaci ransa da kuma wanda ya ƙi ransa a wannan duniya?
Yesu ya ce duk wanda yake son ransa, zai rasa shi, amma wanda ba ya son ransa a duniyan nan za ya kiyaye shi domin rayuwa ta har abada.
Menene na faru idan mutum bauta wa Yesu?
Uban zai ɗaukaka shi.