ha_tq/jhn/12/23.md

300 B

Menene Yesu ya ce bayan Andrawus da Filibus sun faɗa wa Yesu cewa wasu Helinawa suna so su gan shi?

Yesu ya amsa masu ya ce, "sa'a ta zo da za'a daukaka Dan mutum.

Menene Yesu ya ce zai faru da kwayar alkama da ta faɗi a kasa sai ta mutu?

Yesu ya ce idan ta mutu, za ta ba da 'ya'ya dayawa.