ha_tq/jhn/12/14.md

154 B

Menene annabcin game da Yesu ya cika sa'ad da Yesu ya shiga garin akan jaki?

Annabcin cewa Sarkin Sihiyona zai zo, a zaune a kan ɗan Jaki ne ya cika.