ha_tq/jhn/12/12.md

244 B

Menene taro a wurin idin suka yi a loƙacin da sun ji cewa Yesu yana zuwa?

Suka ɗauki ganyen dabino suka fita gari suka tare shi da kira mai ƙarfi suna cewa, "Hosanna! Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji, Sarkin Isra'ila."