ha_tq/jhn/12/09.md

280 B

Don menene babban taro suka taru a Baitanya?

Sun zo don Yesu kuma domin su ga Li'azaru, wanda Yesu ya tada daga matattu.

Don menene manyan firistoci suna so su ƙashe Li'azaru?

Sun so su ƙashe Li'azaru saboda akan shi ne yahudawa dayawa suka je suka bada gaskiya ga Yesu.