ha_tq/jhn/12/01.md

277 B

Yaushe ne Yesu ya dawo Baitanya?

Ya dawo kwana shidda kafin idin ketarewa.

Menene Maryamu ta yi a wurin cin abinci da an shirya wa Yesu?

Maryamu ta ɗauki litar wani turare da aka yi da man nard, ta shafe kafafun Yesu da shi, ta kuma share kafafun nasa da gashin kanta.