ha_tq/jhn/11/56.md

150 B

Menene umarnen da babban Firistoci da Farisawa suka bayar?

Sun ba da umurni cewa duk wanda ya san inda Yesu yake, a zo a shaida domin su kama shi.