ha_tq/jhn/11/54.md

202 B

Menene Yesu ya yi bayan ya ta da Li'azaru?

Yesu ya dena tafiya a sarari chikin Yahudawa, amma sai ya koma wani yanki kusa da jeji a wani gari da ake kira Ifraimu. A can kuma ya zamna da almajiransa.