ha_tq/jhn/11/43.md

177 B

Menene ya faru a loƙacin da ya daga murya ya ce, "Li'azaru, ka fito!"?

Mataccen ya fito, kafafunsa da hannayensa na ɗaure da likkafani, fuskarsa kuma na lullube da tsumma.