ha_tq/jhn/11/41.md

330 B

Menene Yesu ya yi bayan an kawar da dutsen daga kabarin?

Yesu ya daga idanunsa ya yi addu'a ga Ubansa.

Don menene Yesu ya yi addu'a da ƙarfi kuma faɗa abin da ya faɗa wa Ubansa?

Ya yi addu'a da ƙarfi ya kuma faɗa abin da ya yi domin taron da suke tsaye a kewaye da shi, domin su bada gaskiya cewa Uban ne ya aiko shi.