ha_tq/jhn/11/38.md

317 B

Menene amsar Matta wa umarnen Yesu a a kawar da dutsen daga bakin kabarin da an sa Li'azaru?

Matta ta ce, "Ubangiji, Yanzu jikin ya ruba domin ya kai kwana hudu da mutuwa".

Menene amsar Yesu ga maganar Matta a kawar da dutsen?

Yesu ya ce wa matta, "Ba na ce maki idan kin gaskata za ki ga ɗaukakar Allah ba?"