ha_tq/jhn/11/30.md

188 B

Sa'ad da Maryamu ta fita da saura, menene Yahudawan da suke tare da ita suka yi tunani suka kuma yi?

Yahudawan da suke tare da ita sun yi tsammanin cewa ta tafi ta yi kuka ne a kabari.