ha_tq/jhn/11/27.md

196 B

Menene shaidar Matta game da Yesu?

Matta ta ce masa, "I, Ubangiji, Na gaskata cewa kaine Almasihu, Ɗan Allah, wanda ke zuwa duniya.

Ina ne Maryamu za ta je?

Maryamu za ta je ta sami Yesu.