ha_tq/jhn/11/15.md

240 B

Don menene Yesu ya yi farinciki da ba ya nan a loƙacin da Li'azaru ya mutu?

Yesu ya ce, "Ina farinchiki domin ku, da bani a wurin domin ku gaskata."

Menene Toma ya zata cewa zai faru idan sun kima Yahudiya?

Toma ya zata za su mutu.