Ta yaya ne almajiran suka yi tunani cewa Li'azaru na barci?
Almajiran su suna tsammani Li'azaru yana barci ne don hutu.
Menene Yesu na nufi a loƙacin da ya ce Li'azaru na barci?
A loƙacin da Yesu ya ce Li'azaru na barci, ya na maganar mutuwar Li'azaru ne.