ha_tq/jhn/11/08.md

369 B

Menene almajiran Yesu suka ce a loƙacin da ya faɗa masu cewa, "Mu tafi Yahudiya kuma."?

Almajiransa suka ce masa, "Mallam, harwayau Yahudawa na neman ka domin su jefe ka da duwatsu, kuma kana son komawa can?"

Menene Yesu ya ce game da yin aiki da rana?

Yesu ya ce idan mutum ya yi tafiya da rana, ba za ya yi tuntuɓe ba, domin yana gani ta wurin hasken rana.