ha_tq/jhn/11/03.md

229 B

Menene Yesu ya ce game da Li'azaru da rashin lafiyarsa a loƙacin da ya ji cewa ya na rashin lafiya?

Yesu ya ce, "Wannan ciwo ba zai kai ga mutuwa ba, amma domin daukakar Allah ne, domin Dan Allah ya sami daukaka tawurin ta".