ha_tq/jhn/11/01.md

186 B

Wanene wannan Li'azaru?

Li'azaru, mutumin Baitanya ne. 'Yan'uwanensa Maryamu ne da Matta. Wannan Maryamun ne za ta shafa Ubangiji da mur ta kuma share masa kafafunsa da gashin kanta.