ha_tq/jhn/10/32.md

157 B

Don menene Yahudawa suka ɗauki duwatsu za jefi Yesu?

Saboda sun yarda cewa Yesu ya na yin sabo, ya na kuma mayar da kansa Allah ko dashike shi mutum ne.