ha_tq/jhn/10/27.md

163 B

Menene Yesu ya ce game da kula da kiyayewar tumakinsa?

Yesu ya ce ya na ba su rai na har abada, ba za su taba mutuwa ba, babu wanda zai kwace su daga hannu sa.