ha_tq/jhn/10/25.md

174 B

Ta yaya ne Yesu ya amsa wa Yahudawan a cikin haikalin Sulaimanu?

Yesu ya ce ya rigaya faɗa masu (cewa shi ne Almasihu), kuma basu gaskata ba domin su ba tumakinsa ba ne.